/> 0 Bidiyon Mutumin Da Yasa Rayuwarsa A Hadari Na Sare Kukar Da Take Kisa A Kan Dubu 500 - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78
Posts

0 Bidiyon Mutumin Da Yasa Rayuwarsa A Hadari Na Sare Kukar Da Take Kisa A Kan Dubu 500

Bidiyon Mutumin Da Yasa Rayuwarsa A Hadari Na Sare Kukar Da Take Kisa A Kan Dubu 500.





0
Bidiyon Mutumin Da Yasa Rayuwarsa A Hadari Na Sare Kukar Da Take Kisa A Kan Dubu 500

Bidiyon wani mutum da ya sanya rayuwarsa a hadari na kokarin sare wata kukar da aka tabbatar tana kashe duk wanda yayi kokarin sareta akan kuɗi Naira dubi 500 da sabon babur.

Mutumin yayi ikirarin sare Kukar ne a wani bidiyo da aka sanya a shafukan sada zumunta, inda mutumin ya bayyana yadda Kukar ta yi sanadin mutuwar mutane uku da sukayi kokarin sareta a baya.
L