/> Allahu Akbar Ya rasu Awa daya bayan ya canza Hotonsa ba Facebook Sanadiyyar Hadarin Mota, Allah ya gafarta masa. - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78
Posts

Allahu Akbar Ya rasu Awa daya bayan ya canza Hotonsa ba Facebook Sanadiyyar Hadarin Mota, Allah ya gafarta masa.

 Allahu Akbar Ya rasu Awa daya bayan ya canza Hotonsa ba Facebook Sanadiyyar Hadarin Mota, Allah ya gafarta masa.




Godan jaridar Rariya Hausa Sun ruwaito cewa Allah yayiwa Malami Sirajo na gidan guruza dake kofar dindi rasuwa Sanadiyyar Hadarin mota abakin gidan alu kyalla.

Kafin rasuwar sa ya canza hotonsa na kafar sada Zumunta na Facebook ana awa daya kafin ya rasu, Zaayi jana’izarsa da karfe 4:30 pm na yamma a kofar dindi.

Muna masa Addu’a Allah yaji kanshi da rahama muma idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani ameen.
L