Matashi Dan Shekara 28 Ya Angwance da Amaryarsa Mai Shekaru 53
Wani matashi Kenan dan Asalin jihar Oyo Wanda keda Kimanin Shekara 28 ya angwance da Sabuwar Amaryansa mai Shekaru 53 a duniya.
Wannan dai ba wani abun mamaki bane domin hakan tana farauwa da yawa inda za kaga Matashi ya auri Tsohuwar mace wacce ma ta haifeshi, hakazalika a wurin mata da Yan mata hakan ya zama ruwan dare.
Domin yan mata a yanzu sune wanda sukafi yawan yin irin wannan auren Wanda yawancin su sunayi ne saboda abinda zasu samu badan suna suba har cikin Zuciyar su.
