A Wani Dogon Sako Da Mukaci Karo Dashi A Shafin Facebook Na Wani Matashi, Wanda Ya Aikewa Da Nuhu Abdullahi Sakon Gaisuwa Da Kuma Cin Gyara Ko Kuma Muce Korafi, Bayan Hirar Da Akayi Dashi Yadda Ya Bayyana Tarihin Rayuwarsa. Kamar Yadda Kuka Sani Dai A Satin Daya Gabata Ne Akayi Hira Da Jarumin Film … Continue reading Bayan Hira Da Nuhu Abdullahi, Wanu Saurayi Ya Tona Masa Asiri Yadda Ya Karyata Abunda Ya Fada Acikin Hirar
Jiya nayi rubutu akan jarumi NUHU
ABDULLAHI ina kalubalantar sa akan chanza asalinsa dayayi tareda cire sunan mahaifarsa acikin tarihin rayuwarsa Inda wasu suke ganin cewa bankyauta wasuma harda zagina saboda na fadawa duniya gaskiya.
Nikuma sa nake ganin cewa abinda nayidaidai ne dalilina kuwa shine munsan Nuhu Abdullahi tun kafin yazama wani abu
munzauna dashi alokacinda shi bakowabane, dukanin wadanda suke kareshi sun Sanshine bayan daukaka tazo masa.
Alummar garin tudun bichi sune suke sonsa tsakaninsu da Allah domin da adduar suneyazama abinda yazama, sune sukafi kowa yimasa fatar alkhairi ba tareda tsammanin wani abu daga hannun sa ba.
A Wani Dogon Sako Da Mukaci Karo Dashi A Shafin Facebook Na Wani Matashi, Wanda Ya Aikewa Da Nuhu Abdullahi Sakon Gaisuwa Da Kuma Cin Gyara Ko Kuma Muce Korafi, Bayan Hirar Da Akayi Dashi Yadda Ya Bayyana Tarihin Rayuwarsa. Kamar Yadda Kuka Sani Dai A Satin Daya Gabata Ne Akayi Hira Da Jarumin Film … Continue
