Fitacciyar jaruma a Masana’antar Kannywood Rukayya Umar Santa da akafi sani da Rukayya Dawayya ta bayyana farin cikinta kan cewa Allah ne ya amsa rokonta daya bata Afakallahu a Matsayin miji.
Tuni dai aketa rade radin cewa Afakallahu shine wanda zai auri jaruma Rukayya Dawayya ashe kuwa gaskiya domin yanzu magana ta fito fili.
