DA ƊUMI-ƊUMINSA: An Ga Jinjirin Watan Ramadan A Ƙasar Saudiyya
Daga Comr Nura Siniya
Hukumomin ƙasar Saudiya sun bada tabbacin ganin Jinjirin watan Ramadan inda yai daidai da 30 ga watan Sha'aban 1444. wanda zai kasance gobe Alhamis 1, ga watan Ramadan.

