/> bidiyo da jaruma Nafisa Abdullahi ta wallafa ya zama abun magana - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78
Posts

bidiyo da jaruma Nafisa Abdullahi ta wallafa ya zama abun magana

 



Innalillahi Wa’inna Ilahirrajun! Abinda Jaruma Nafisat Abdullahi Tayi Cikin Wannan Bidiyo Ya Bawa Duniya Mamaki

Wani bidiyo da jaruma Nafisa Abdullahi ta wallafa ya zama abun magana ga mutane saboda irin abubuwan da tayi cikinsa.

Hakan yasa mutane suke ta tofa albarkacin bakinsu bayan faruwar wannan al’amari wanda mutane da dama suke cewa hakan sam bai dace ba.

Wasu kuwa cewa suke basu ga wani abun aibu ba cikin wannan bidiyo kawai nishadi ne duk da cewa anga wasu daga cikin surorin jikinta.





L