Toffa Yanzu Jaruma Rahama Sadau Ta Bayyanawa Duniya Saurayin ta Na Farko Wanda Suka Fara Soyayya dashi tun Kafin ta Waye.
Lokacin Data Shigo Harkar Film Wato DaiBabu Shakka Jama'a dadama Sun Shiga Mamaki Matuka Sosal da Sosai Saboda Ganin Yadda Jarumar ta Bayyanawa Duniya Wannan Hoton Nata Tareda Masoyin ta
