Dadumiduminsa. Hankalin Mawaki Rarara Ya Tashi Bayan Kona Masa Gida Da Office Yanzu Hakaya…
Dadumiduminsa. Hankalin Mawaki Rarara Ya Tashi Bayan Kona Masa Gida Da Office Yanzu Hakaya…
Hankalin mawakin siyasa Dauda Kahutu Rarara ya tashi bayan aika aikar da fusatattun matasa suka aikata a gidanshi da Office dinshi wanda hakan yaja mashi asara mai tatin yawa
Dauda Kahutu Rarara ya fuskanci Fushin matasanne bayan Abba Kabir Yusuf yaci zaben Gwamna A Cikin Jahar Kano bayan yayi Nasaea akan Nasiru Yusuf Gawuna na Jam’iyyar APC