/> Don Allah duk mutumin da ya kai shekaru 50 ya daina zuwa Masallaci Sallah—Elrufai - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78
Posts

Don Allah duk mutumin da ya kai shekaru 50 ya daina zuwa Masallaci Sallah—Elrufai

 

Don Allah duk mutumin da ya kai shekaru 50 ya daina zuwa Masallaci Sallah—Elrufai













Don Allah duk mutumin da ya kai shekaru 50 ya daina zuwa Masallaci Sallah—Elrufai

Bana Zuwa Ko Masallacin Juma’a Kullum Ina Cikin Ofis Dina ~ Gwamna El-rufa’i

Daga: Barrista Nuraddeen Isma’eel

“Shekaruna sun kai sai yasa Bana Zuwa ko Masallacin Juma’a inka ganni daga gida ne sai ofis, saboda idan wannan cutar ya kwantar dani karshenta wani ya cutu a dalilina.”

“Gwamnan ya yi kira ga duk mutumin daya san ya kai shekaru 50 daya killace kan shi a cikin gidansa ya kuma kauracema Zuwa masallacin Juma’a domin dakile kara yaduwar wannan cutar ta koronabairos.


“Mai girma gwamnar jihar kadunan yayi wannan bayaninne a cikin wani jawabinsa na bidiyo da manema labarai suka yi dashi domin wayarma da al’ummar jihar kai dangane da illa na ita wannan cutar ta korona a watannin baya.”

Ko masu karatu kuna da abin cewa ?


L