An daɗe ana raɗe raɗin cewa wasu jaruman Film za suyi aure wasu abin ya tabbata gaskiya wasunsu kuma ya zama shaci faɗi. A baya jarumar ta bayyana cewa tunda daraktoci sun daina sa ta a Film aure za tayi da zarar ta samu miji