Rashin karfin mazakuta na nufin matsalar rashin cikakken karfin al'aurar namiji baligi ko raguwar karfin mazakuta yayinda aka fara saduwa ko kuma rashin mikewar al'aura yayinda ake bukatar fara jima'i.
Bincike ya nuna cewa wannan matsala tafi yawa ga masu shekaru 40 zuwa 70. kuma tana karuwa ne a lokacinda mutum yake manyanta Saidai duk da haka akwai matasa da dama masu irin wannan matsala wanda basu kai shekara 30 da haihuwa ba matsalolin dasuke zama sababin wannan cuta gasu Kamar haka:
Bincike ya nuna cewa wannan matsala
tafi yawa ga masu shekaru 40 zuwa 70,
kuma tana karuwa ne a lokacinda mutum yake manyanta. Saidai duk da haka akwai matasa da dama masu irin wannan matsala wanda basu kai shekara 30 da haihuwa ba matsalolin dasuke zama sababin wannan cuta gasu Kamar haka:
-Erectile dysfunction (ED) -Premature ejaculation
/enhancers/energizers
-Low sperm count/volume/motility
-penis shrenkage
-Male low libido /sex appetizers
~Male infatility.
Abincin tunani shine ilimi, abincin ruhi shine kwanciyar hankali, abincin zuciya farin ciki, abincin sha'awa biyan bu kata. Blyan bukatar jima'i tsakanin ma'aurata na fuskantar 'kalubale da barazana ga wasu ma'aurata masu yawa. Shin ko kasan cewa rashin biyan bukatar iyalinka zai iya haddasa maku matsaloli munana a zaman takewar ku?
Wasu masana a wata cibiyar bincike ta kimiyya dake Amurka sun gano cewa:
Biyan bukatar namiji da mace wajen jima'i yasha banban ta fuskar tsawon lokaci Kashi 68 cikin 100 na mata suna bukatar minti 8 su biya bukatarsu dajima'i yasha banban ta fuskar tsawon lokaci. Kashi 68 cikin 100 na mata suna bukatar minti 8 su biya bukatarsu da mazajensu, haka kuma, kashi 45 na wasu matan na bukatar minti 12 yayin saduwa. Abin mamaki shine, kashi 75 na wasu maza na kasa jurewa su tsawaita lokacin biyan bukatarsu zuwa minti 3 ko 6. sabanin lokacinda wasu matan ke bukata don biyan bukatarsu.
Har yanzu babu cikekken bayani akan wannan matsala saidai wasu bayanai akan dalilan dake iya bada haske gameda matsalar saurin kawowa ga wasu mazan (premature ejaculation)..
KANKANCEWAR GABA MAFI YAWA MATASA KUNADA WANNAN LALURA
Kankancewar gaba na nufin raguwar girman al'aura, wato wani yanayi ne da al'aurar namiji baligi ke zama karama tamkar ta karamin yaro - ta shige ciki ko ta rage tsawo ko kauri a lokacin da take kwance (flaccid state) ko a mike (erect state) sabanin yanda take ada
Wannan yanayi na faruwa ne galibi ga
mutum a lokacin da yake manyanta cikin
rayuwarsa, a dabi'ance. Hakan na faruwa
ne ga mutane da shekarunsu na haifuwa
suka kai 30 zuwa 40. Amma duk da haka
akan sami matasa da yawa wanda basukai ga wadannan shekarun haifuwa ba...
