/> Kalli video irin Aiyukan wahalar da kotu tasa murja da zata dinga yi kulli har na tsawon wani lokaci - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78
Posts

Kalli video irin Aiyukan wahalar da kotu tasa murja da zata dinga yi kulli har na tsawon wani lokaci

 



Kalli video irin Aiyukan wahalar da kotu tasa murja da zata dinga yi kulli har na tsawon wani lokaci.

Allah Sarki bayan da wata kotu ta yankewa jarumar tiktok murja kunya hukunci wanda wasu ke ganin yayi tsauri wasu kuma ke ganin kamar an tsauwala mata saboda ana ganin laifin ba wani babba bane

 

Jarumar zatana share asibitin Murtala na tsawon wata uku da kuma zuwa hukumar Hisbah wannan hukunci yayi wasu dadi wasu kuma suna bakin ciki da hakan

 

Ba iya ita kadai bace wacce aka yankewa wannan hukunci harda daya daga cikin abokan nata wato idris mai wushirya.




Aiyukan wahalar da kotu tasa murja da zata dinga yi kulli har na tsawon wani lokaci.

L