/> Kalli yadda momi gombe take taka rawa a gidan Gala tare da kb - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78
Posts

Kalli yadda momi gombe take taka rawa a gidan Gala tare da kb

 

Kalli yadda momi gombe take taka rawa a gidan Gala tare da kb



Yawancin mutane suna cewa gidan gala shi ne tushen yan kannywood, kuma idan aka yi hasashe hakan yake ba karya ba.

Kamar yadda aka saba ganin jaruman kannywood suna rawa a gidan gala sannan a dauki kudi a basu.

Kamar haka wannan karon momi gombe itama ta fada wannan gidan gala inda take rawa da jarumi kb entertainment a wani sabon gidan gala da aka bude.




L