/> Kar wanda ya kawo min ziyara da sunan barka da Sallah—Buhari - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78
Posts

Kar wanda ya kawo min ziyara da sunan barka da Sallah—Buhari

 

Kar wanda ya kawo min ziyara da sunan barka da Sallah—Buhari












A lokacin bukukuwan Sallah karama data gabata ne shugaban Najeriya Muhammadu ya ce yafe batun kai masa ziyara daga Gwamnoni Sanatoci da Yan Majalissarwakilan kasar don kaucewa cunkoso da yada cutar Corona Virus.

Sai gashi a salla babbar ma ya soke batun kai masa ziyarar inda ya nemi kowa ya zauna a gida yayi bikin sallar sa. 


L