Kotu Na Neman Ado Gwanja, Ummi Shakira Da Wasu Yanz Iskan Tiktok Masu 6ata Tarbiyyar Mutane. Wata Kotu A Jihar Kano Tana Neman Wadannan Mutanen Ne Bisa Zargin Kokarin 6ata Tarbiyya Da Sukeyi A Shafin Tiktok.
Shi Kuwa Ta Bangaren Ado Gwanja. Dama Hukuma Sun Dade Suna Nemansa. Kan Yin Wakoki Dasu Karya Doka. Da Kuma Sa Yan Mata Yin Rawar Rashin Dacewa A Shafukan Sada Zumunta Musanman Na Tiktok.
Yanzun Dai Kotu Ta Sake Murja Ibrahim Tare Da Abokin Nata Ashiru Mai wushirya, Suma An Kamasu Ne Dalilin Abubuwan Da Sukeyi Na Rashin Dacewa. Inda Suyi Kwanaki A Hannun Hukumomi.
