DUK WANDA YA KARANTA YAYI KOKARI YA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SUMA SU ANFANA.
Insha Allah wannan fa’ida zata magance maka matsalar ulcer.
ABINDA ZAA NEMA.
1. Cabbage (Kabeji) musamman jan kabeji
2. Garlic(Tafarnuwa)
3. Zuma
YADDA ZAA HADA.
Da farko zaka samu kabeji danye kamar ka yayyanka kanana ka debi kamar cikin hannu sanna a samu Tafarnuwa kwagoyin ta guda 2 a samu ruwa kofi 1 sannan a samu blender.
Sai a zuba ruwan kofi daya a ciki a zuba kabejin a ciki da kuma Tafarnuwa sai ayi blending nasu,a juye a kofi sannan a zuba zuma chokali 5 a ciki asha da safe kafin aci komai.
Insha Allah idan akai na tsawon sati 1 zaa samu waraka, wannan MUJARRABUN ne k ar agi wasa dashi.
