/> Tofa kalli video jarumar kannywood umma Shehu yadda take cashewa a wajen wani biki - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78
Posts

Tofa kalli video jarumar kannywood umma Shehu yadda take cashewa a wajen wani biki

 



Wannan jarumar tana daukar hankali musamman acikin kannywood ga wanda yake kallon shirin kwana casa’in yasan babu wata jaruma da al’umma masu kallo suke bibiyarta kamar jaruma Ummu Shehu


Sai dai wasu sun fara suka inda suke ganin girman jarumar yanzu irin wannan abubuwan kwata kwata ba nata bane tunda tana da yarinya kuma budurwa ta isa aure kunga kuwa ai haka ya sabawa addini da kuma al’ada


 


Video yana yawo a gari masu yaba mata nayi maso zaginta nayi duk da daman ba bakuwar haka bace tace ta yine domin nishadi dan haka babu wanda ya isa ya hanant nisahdi domin ta nuna murna a wajen wannan bikin da aka gayyaceta 




L