/> Tofah Sabon Rikici, Aina’u Ade ta Caccaki Matan Kannywood - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78
Posts

Tofah Sabon Rikici, Aina’u Ade ta Caccaki Matan Kannywood

 

Tofah Sabon Rikici, Aina’u Ade ta Caccaki Matan Kannywood dake rike Wayoyin da Sukafi Karfin Aljihun su













Tsohuwar Jarumar Kannywood Aina’u bello da akafi Sani da Aina’u Ade ta Maida Martini ga wata Wadda ke bibiyar ta a shafinta na Tiktok bayan da tayi mata maganar cewa yakamata ta Canza waya.


Jarumar ta bayyana cewa ita Hanyar data kebi ta samu kudi Hanya ce ta shan wahala, Saboda haka babu yadda Za’ayi ta cire kudi Kimanin Naira Miliyan daya ta sayi waya.


Sai dai mutane da dama Sun Alakanta Bayanin nata a matsayin Sagube ga Wasu Jaruman Kannywood mata. gadai Cikakkiyar Bidiyon nata nan kamar haka.









L