/> Umar M Shareef da Maryam Malika Sun Amince da Juna - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78
Posts

Umar M Shareef da Maryam Malika Sun Amince da Juna

 

Masha’Allah Ana Kishin Kishin Cewar Umar M Shareef da Maryam Malika Sun Amince da Juna Allah Yasa Alkhairi.

 Masha’Allah Ana Kishin Kishin Cewar Umar M Shareef da Maryam Malika Sun Amince da Juna Allah Yasa Alkhairi.







Fitaccen Mawakin Soyayyar nan a Masana’antar shirya Finafinan Hausa watau Umar Muhammad Shareef wanda Akafi Sani da Umar M Shareef Ya bayyana acikin wata faifan bidiyo tare dashi da Jaruma Maryam Malika inda suke daukar Hotunan kafin Aure.



Jaruma Maryam Malika itace wacce ta daura wannan faifan vedio a shafin ta na Tiktok, Bidiyon Ya Matukar jawo hankalin Mutane Musamman ma yadda Jarumar ta bayyana akasan hoton da cewa adan kara hakuri wanda hakan shine ya kara sawa mutane suka maida hankalin su akan abinda ta Fada.


Sai dai har yanzu babu wata majiya data tabbatar da Hakan yana nuna Aure Zasuyi ko kuma shiri ne, Gadai hotunan nan kamar haka.










L