Yadda ɗalibar jami’a ta faɗi ƙasa bayan ta samu labarin malaminsu yana da HIV

Wata Ɗaliba a Jami’a Ta Yanke Jiki Ta Faɗi Sumammiya Bayan Da Ta Samu Labarin Cewa Cutar Ƙanjamau Ta Kashe Malaminsu.
Ɗalibar wacce ake kyutata zaton budurwa ce ga malamin, ta faɗi biyo bayan samun labarin cewa.
Malamin yana ɗauke da cuta mai karya garkuwar jiki wato HIV