/> Yadda Wata Budurwa Ta Mutu Suna Cikin Aikata Lalata Da Saurayinta - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78
Posts

Yadda Wata Budurwa Ta Mutu Suna Cikin Aikata Lalata Da Saurayinta

 

Yadda Wata Budurwa Ta Mutu Suna Cikin Aikata Lalata Da Saurayinta












A yau mun samu rahoton wata budurwata yar jami’a wacce take a matakin dari wato (100 level) wannan budurwa a yadda muka samu rahoto ta ziyarci saurayinta ne wanda yake dan ajinsu tare.











Wannan budurwa ta mutu a tsaka da lokacun da suke aikata lalata da wannan saurayi nasu yan ajinsu. Din a yadda wannan kawarta ta bayyana. Ta barsu ne a dakin bayan ya dafa masu shinkafa sunci.

Zuwa da zatayu ta dawo ta tarar dashi yana kuka ita kuma tana kwance a saman gadon shi ko kaya babu. Ya bayyana mata duk abinda ya faru, baisan ya akayi ba lokaci guda yaji shiru bata numfashi sannan bata magana. 

L