Nanma Wata uwace a rano kano, ta kashe Aurenta bayan mijinta Ya ki amincewa Da wanda yazo neman auren yarsa.
Inda uwar ta ai watar da abunda ya bada wa mutane mamaki na kashe Aurenta yayin da ta ce mijin yarta shi zata aura
Filin inda ranka na freedom radio ta samu tattaunawa da amarya kuma uwa wace ta auri saurayin yarta.
Ga cikekken tattaunawa
