Zainab Sambisa Yamu Baba Sabuwar wakar Mahaukaciya.
Zainab Sambisa da yamu baba dai ba baƙi bane wajen hawa wakokin Barkwanci Wanda Mawaki Sani liya liya yake rerawa,
Jaruman dai Sunyi suna ne tun bayan hawa Wakar Sambisa da sukayi, Wanda anan ita Zainab Sambisa ta samo sunanta shi kuma Yamu Baba ya samo Suna Angon Sambisa
Ga Bidiyon wakar nan .