Zan Ɓatar Da Mawaƙi Rarara A Duk Lokacin Da Ya Saka Ni Cikin Waƙa Ya Ci Zarafi Na, – inji Sen. Deno Malaye
Tsohon Sanatan Kogi ta Arewa Sen. Dino Melaye ya sha alwashin kawar da mawaki Dauda Kahutu Rarara a duk lokacin da ya kuskura ya saka shi cikin wata waka da nufin ci mashi zarafi.
Ga Cikakken Bidiyon Anan Kasa 👇👇👇

