/> Indai kana fama da matsalar kankancewar Azzakari ko gaban ka baya girma ko kana son samun karin girman Azzakari kayi wannan hadin. https://labarai24blog.blogspot.com/2023/04/indai-kana-fama-da-matsalar-kankancewar.html - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78
Posts

Indai kana fama da matsalar kankancewar Azzakari ko gaban ka baya girma ko kana son samun karin girman Azzakari kayi wannan hadin. https://labarai24blog.blogspot.com/2023/04/indai-kana-fama-da-matsalar-kankancewar.html


 

Ko ki san cewa zaki iya samun zuciyar namiji da wasu abubuwa kadan? 

1.LADABI DA BIYAYYA

Zaki samu zuciyar namiji da wannan babban makamin wato ladabi da biyayya,koda zuciyar sa dutse ne muddin kina masa ladabi da biyayya zaki samu kan sa,maza na son ladabi da biyayya hakan na kara masu kaunar mace.


2.HAKURI

Abu ne wanda sai da juriya domin hakuri abu ne sai an jure, musamman zaman tare daman hakuri ya shine gaba.dole ne wani abin sai an yi hakuri wani kuma sai anyi mag na.

3.IYA MAGANA

Kyawawan lafazi yana da kyau mace ki iya magana,ba kowane magana bane ake fadawa Namiji.


4.IYA KWALLIYA

Kwalliya na matukar jan hankalin namiji,ko da mace ke ba kyakkyawa ba ce wannan kwalliyar yana saka ki kiyi kyau, maza na son ganin mata sun iya kwalliya da  ado.

L