Kalli video Mome gombe yadda ta bayya na wa duniya alaqar ta da Hamisu Breaker bayan fitowar wannan video
Mome gombe ta tona asirin alakar ta da Hamisu Breaker
Haka zalika mome gwambe Saida tayi sure har kusan say 3 Amma ko sau daya Bata Bari ta taba haihuwa ba,
Wannan yasaka shakku a cikin zukatan mutanen arewacin Nigeria
Wannan ba karamin abin takaici bane ahakan
Kuma mome gwambe ta kasance daya daga cikin manyan jaruman kannywood Mata da Babu kamar su
Kalli video Mome gombe yadda ta bayya na wa duniya alaqar ta da Hamisu Breaker bayan fitowar wannan video