/> Korona ta kashe mutum 30 a Iran cikin sa'a 24 - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78
Posts

Korona ta kashe mutum 30 a Iran cikin sa'a 24

 








Korona ta kashe mutum 30 a Iran cikin sa'a 24




Ma'aikatar lafiya a ƙasar Iran ta sanar da cewa cutar korona ta kashe mutum 30 cikin sa'a 24 da ya gabata.


Rahotanni sun kuma bayyana cewa sabbin mutum 1,103 sun kamu da cutar .


Ma'aikatar lafiyar ƙasar ta ce waɗanda suka kamu da cutar 778 na sashin kulawa ta musamman a asibiti ana duba lafiyarsu.


Ya zuwa yanzu, ana fargabar cewa biranen ƙasar da dama na cikin barazana kan mutanen da ke ci gaba da kamuwa da cutar.


L