/> Wata Sabuwa Rikici Ya Barke Tsakanin Minal Ahmad, Mai Keke Napep Tare Da Murja Yarinyar Kanabaro. - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78
Posts

Wata Sabuwa Rikici Ya Barke Tsakanin Minal Ahmad, Mai Keke Napep Tare Da Murja Yarinyar Kanabaro.








Wata Sabuwa Rikici Ya Barke Tsakanin Minal Ahmad, Mai Keke Napep Tare Da Murja Yarinyar Kanabaro. 


Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Dasake Saduwa Daku Acikin Wani Sabon Shiri Mai Suna Labaran Kannywood.


A Cikin Labaran Namu Nayau Zakuji Yadda Rikici Ya Barke Tsakanin Murja Da Wani Mai Keke Napep.



Ko A Yan Kwanakin Nan Ansamu Bullar Videon Yadda Wannan Matashiya Taci Mutuncin Minal Ahmad Wadda Take Fitowa A Cikin Shirin Izzar So.



To Ayau Kuma Kwatsam Sai Mukaci Karo Da Wannan Video Na Rigima Tsakanin Murja Da Wannan Mai Keke Napep.


A Cikin Videon Wadda Zamu Nuna Muku Shi Nan Gaba Kadan Zakuji Yadda Takaddama Ta Barke Tsakanin Wannan Mai Keke Napep Tare Da Murja.



Yanzu Haka Zamu Muku Cikakken Bayani Akan Abinda Yafaru A Tsakaninsu Kafin Daga Bisani Mu Nuna Muku Wannan Video.


A Cikin Videon Zakuji Yadda Shira Ta Barke Tsakanin Murja Damai Keke Napep Abindai Da Barko Abin Ban Sha,awa Amma Daga Karshe Saiya Koma Fada.


Advertisement


A Farko Murja Ce Zaune A Cikin Napep A Bakin Kofa Tanacin Naman Kaza Inda Tayiwa Mai Napep Tayi Amma Yace Bazaici Ba.


Daga Karshe Yake Cemata Shifa Bayacin Abinci A Waje Saboda Gudun Kadda A Kamashi.


Ita Kuwa Murja Saita Bushe Da Dariya Inda Take Cewa Itafa Babu Ruwanta Ako Ina Zata Iya Cin Abinci Kuma Tayi Harkar Gabanta Ita Bata Da Komai Shiyasa Ma Take Rayuwarta Yadda Taga Dama.



Daga Karshe Dai Rikici Ya Barke Yayin Da Murja Tayi Yunkurin Shiga Gida Batare Data Bashi Kudin Saba.


Inda Yace Hakan Bazai Yiwuba Bazata Nan Da Nan Ba Saita Bashi Kudinsa Nanfa Murja Tahau Fada Inda Tace Nawane Kudinnaka Kudin Da Baifi Naira Dari Uku Ba.


Mai Napep Yace Eh Naji Baifi Dari Uku Ba Bani Kudina Ai Hakkina Ne Ba Hakkin Kiba Nanfa Murja Takara Tunzura.


Inda A Karshe Ta Dauko Naira Dari Biyar Tace Ba Dari Uku Ne Kudinnakaba ? Yace Eh Tace To Ga Dari Biyar Kaine Matsiyaci Kuma Wallahi Zamu Gamu Next Time.



Yace Eh Jeki Tunda Dai Kin Ban Kudina Ai Shikenan Gobema Ranace,haka Dai Murja Tashiga Gida Fuu Tana Zage-Zage Wanda Hakan Yayi Matukar Bata Mata Rai.


Daya Bideon Kima Zakuji Yadda Wani Sabon Rikicin Ya Barke Tsakanin Murja Da Jaruma Minal Ahmad Wadda Take Fitowa Acikin Shirin Izzar So.


Har Izuwa Wannan Lokacin Dai Damuke Baku Wannan Labari Tare Da Lalumo Muku Wannan Video Bamu Samu Damar Gano Abinda Yahada Ko Yajawo Wannan Fadanba.


Amma Munanan Muna Bincike Domin Kawo Muku Tabbacin Abinda Ke Faruwa.


A Cikin Wannan Video Dazamu Nuna Muku Shi Nan Gaba Zakuji Yadda Murja Take Yiwa Minal Ahmad Wato Nana Izzar So Kashedi Cewa Tafita Hanyarta Idan Ba Hakaba Kuma To Zatayi Mata Abinda Bata Tsammani.


Murja Wadda Tafito A Film Din A Duniya A Matsayin Yarinya Ko Muce Kanwar Kanabaro Kasancewar Har Yanzu Ba,a Bayyana Takamaiman Matsayinta Ba Amma Anga Cewar Kanabaro Yana Nuna Damuwarsa Matuka Idan Wani Abu Yasameta.

Idan Zaku Iya Tunawa Akwai Wurin Da Mai Keke Napep Yakawota Gida A Jangwale Wato Tasha Tayi Marisa Kanabaro Yake Tambayar Mai Keke Napep Cewar Ina Yake Kaita Ko Yana Kaitane Inda Take Biyan Bukatunta.


Sannan A Wata Episode Data Gabata Anji Kanabaro Yana Tambayar Dan Basi Cewar Yaji Cewar Ana Tayi Sabuwar Kawa To Ita Ana Itace Yarinyar Kanabaro Ko Muce Kanawarsa A Yarda Muke Zargi.

L