Yadda Aka Fara Korafi Akan irin Sabuwar Shigar da Rahama Sadau Tayi a Sabon Fim dinta Na Indiya
Yadda Aka Fara Korafi Akan irin Sabuwar Shigar da Rahama Sadau Tayi a Sabon Fim dinta Na Indiya
Fitacciyar jaruma a Masana’antar Kannywood rahama ibrahim wacce akema lakabi da rahama sadau ta zama jaruma mace ta farko a arewacin Nigeria harma da nigeria baki daya data samu damar bayyana Acikin wani gagarumin Shirin Fim din india me suna “Khuda Hafiz”
Sai dai Yawancin mutane suna korafe korefen yanayi shiharta Acikin Shirin kasancewar ta a matsayin Musuluma.
Ga vedion nan kamar haka