/> Yadda kawar Maryam Yahaya tayi fyade har na fara rashin lafiya - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78
Posts

Yadda kawar Maryam Yahaya tayi fyade har na fara rashin lafiya










 Yadda kawar Maryam Yahaya tayi fyade har na fara rashin lafiya


Tofa! wata sabuwa inji dan daudu,wani Masoyin Maryam Yahaya da muka labarta muku a kwanakin baya yana fadin cewa gwanda su mutu a rana daya tare da jarumar akan ta mutu ta barshi,tsabagen tsananin Soyayyar da yake yiwa jarumar.


A yau kuma yazo da wani labari da yake cewa garin son yana son ya hadu da Maryam dinne,wata mata tayi mishi wayo da cewa zata hadasu sai kwatsam ta kulle shi a gidan ta har na tsawon kwanaki uku suna yin Alfasha tare dashi.

Sai dai labarin yayi matukar daukar hankali,wasu na fadin daman ana yiwa Namiji fyade,dole sai dai da yardar sa.




L