Yadda Sha’awa Taci Karfin Wasu Yan Gudun Hijira Mata Da Miji Suka Aikata Lalata Cikin Mutane A Tsakiyar Rana
Wasu yan gudun hijira mata da miji sha’awa taci karfin su sun aikata abun kunya a cikin mutane, wannan bidiyo ya zagaye duniya a cikin dan karamin lokaci saboda abunda wadannan yan gudun hijira suke aikatawa.
A cikin wannan faifan bidiyo wannan yan gudun hijira mata da miji sun bayyana a ciki lokacin da sha’awa tafi karfinsu gashi basu da wajen da zasu kebe, domin su biyawa kansu bukata.
Amma saboda rashin muhalli a cikin mutane suka lullubawa kansu zani domin rufewa jikinsu, suka cigaba da aikata lalatar, mutane sun kira haka da lalata saboda sunyi a cikin mutane wanda haka ba daidai bane.
