/> Yadda zaka hada sina darin karfin azzakari mafi inganci. - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78
Posts

Yadda zaka hada sina darin karfin azzakari mafi inganci.

 




Yadda zaka hada sina darin karfin azzakari mafi inganci.


Babu shakka mata kun samu dukkan farin cikin da kukeso domin yau munzo muku da wasu muhimman suna da rai mutukar sanya farin ciki da annushuwa azuciyar ma a,Aurata guda biyu domin faranta ran junansu.


Kamar yadda Mukai muku alqawarin dunga kawowa maza sirrin suna darin sanya farin ciki azuciyarku hakan tasa yau muka kawo wasu muhimman hanyoyin domin magance dukkan matsalar dake cikin mara dan samun ingantacciyar rayuwa dalilin gamsar da iyali.


Haka Kuma Namiji yayi aure ya biya sadaki ya Gina gida ya dauki da wainiyar yau da kullum rashin lafiya idan tazo shine Mai Nemo magani Allah sarki Namiji Amma duk da Haka Mata wai Haka suke cewa Namiji ba Dan goyo bane toh Allah ya kiyaye Allah ubangiji kasa mucika da kyau da imani.

Amma wasu Kuma da yawan matan sun fahimci cewa rayuwarsu ba zata taba yiwuwa ba sai da Namiji Dan shine asalin bango majinginar kowacce mace Dake fadin duniya Dan mungani agidanmu kullum burin mahaifinmu shine ganin farin cikinmu Koda kuwa shi zai wuni cikin bakin ciki Allah sarki mahaifina Allah ya saka muku da alkairi ameen.


L