/> Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Matashi Dan Shekara 22 Ya Kashe Mahaifiyar sa yar Shekara 50 ta Hanyar Caka mata Wuka a jahar kano. - May 05, 2023 - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
Posts

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Matashi Dan Shekara 22 Ya Kashe Mahaifiyar sa yar Shekara 50 ta Hanyar Caka mata Wuka a jahar kano. - May 05, 2023

 







Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Matashi Dan Shekara 22 Ya Kashe Mahaifiyar sa yar Shekara 50 ta Hanyar Caka mata Wuka a jahar kano.



Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Matashi Dan Shekara 22 Ya Kashe Mahaifiyar sa yar Shekara 50 ta Hanyar Caka mata Wuka a jahar kano.


Wallahi ina cin karo da wannan labarin sai da kaina ya buga, take kaina ya fara ciwo, bansan lokaci da hawaye ya cika idona ba.


Subhanallah, wannan wani kalar zamani Allah ya kawo mu, ace uwa wacce ta silar zuwan ka duniya, ta dauki cikin ka wata tara cikin laulayi, yau lafiya ko babu lafiya har tsawon wannan lokaci, tazo ta haife ka bata daina hidima dakai ba, ta raine ka ta maka komai na rayuwa waiyazubillah

L