/> Innalillahi wa’inna’ilaihi Raji’u Rayiwa Babu tabbas yanzu muke samun rasuwar uba a fim din dadin Kowa. - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78
Posts

Innalillahi wa’inna’ilaihi Raji’u Rayiwa Babu tabbas yanzu muke samun rasuwar uba a fim din dadin Kowa.

0 min read
Innalillahi wa’inna’ilaihi Raji’u Rayiwa Babu tabbas yanzu muke samun rasuwar uba a fim din dadin Kowa.....












Innalillahi wa’inna’ilaihi Raji’u yanzu yanzu muke samun rasuwar uba a fim din dadin Kowa wanda tashar Arewa24 ke haskawa.

Allah yayiwa Aminu Muhammad rasuwa mahaifin bitu a fim din dadin Kowa. Mun samu labarin rasuwar sa a wajen dan sa Al’amurran Aminu Muhammad.

An gudanar da jana’izar sa a gidan sa dake Kano kaman yadda addinin musulunci ya koyar muna fatan Allah yay masa Rahama Ameen.

You may like these posts

L