/> Jira Yazo Ƙarshe; Ku Shirya Za’a Dawo Shirin Ku Mai Farin Jini LABARINA Ranar… - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
Posts

Jira Yazo Ƙarshe; Ku Shirya Za’a Dawo Shirin Ku Mai Farin Jini LABARINA Ranar…

Shahararren shirin ku mai farin jini LABARINA SERIES kamar yanda suka shaida muku zasu dawo sun tafi hutun wani ɗan lokaci saboda RAMADAN.

Aminu Saira Director ɗin shirin LABARINA SERIES wato wanda yake shirya shirin LABARINA ya cika Alƙawari, na bayan Sallah zasu dawo Insha Allah.

Shan Shisha Zai Iya Haifar Da Ciwon Zuciya —Bincike

AREEWA MEDIA

Min menu

Pages

Jira Yazo Ƙarshe; Ku Shirya Za’a Dawo Shirin Ku Mai Farin Jini LABARINA Ranar…

 Areewamedia 17 April 2023 (0)

Navigation table

No titles

Jira Yazo Ƙarshe; Ku Shirya Za’a Dawo Shirin Ku Mai Farin Jini LABARINA Ranar…

Jira Yazo Ƙarshe; Ku Shirya Za’a Dawo Shirin Ku Mai Farin Jini LABARINA Ranar…

Shahararren shirin ku mai farin jini LABARINA SERIES kamar yanda suka shaida muku zasu dawo sun tafi hutun wani ɗan lokaci saboda RAMADAN.

Aminu Saira Director ɗin shirin LABARINA SERIES wato wanda yake shirya shirin LABARINA ya cika Alƙawari, na bayan Sallah zasu dawo Insha Allah.

Shan Shisha Zai Iya Haifar Da Ciwon Zuciya —Bincike

You may also like

Wasu masu bincike a Jami’ar Kasar Qatar a kwanan nan sun gano cewa masu shan hayakin Shisha na cikin barazanar kamuwa da ciwon zuciya.

Shisha dai wani hayaki ne mai dauke da fulebo da ake shaka ta cikin wani bututu, wanda ya samo asali daga kasashen Gabas ta Tsakiya.

Wani Farfesa a Sashen Koyar da Likitanci na jami’ar ta Qatar, Susu Zughaier, ne ya jagoranci gudanar da binciken.

Binciken dai ya yi nazarin alkaluma ne daga sama da mutum 1,000 da ke zaune a kasar ta Qatar, kamar yadda wata sanarwa da jami’ar ta fitar ranar Alhamis ta bayyana.

Masanan dai sun gano cewa masu shan Shishar sun fi barazanar kamuwa da ciwon da sama da kaso 1.65, idan aka kwatanta su da wadanda ba sa sha.

Kazalika, fara shan Shisha tun da kuruciya na da matukar alaka da barazanar kamuwa da cutar bayan an girma.

Binciken dai ya ba da gagarumar gudunmawa wajen fahimtar illolin da shan Shishar ke da shi, inda ya nuna akwai bukatar sake duba barazanar ab kasar da ma a wasu kasashen. (Xinhua/NAN)

L