Kalli Video Yadda Wani Kato Ya Rungume Murja Ibrahim Kunya.
Murja Ibrahim kunya daya ce daga cikin yan matan Arewacin Najeriya da sukafi daukaka a social media
Haka zalika murja Ibrahim tana taba yin waka da kuma comedy da sauran su.
A wannan sabon video zakuga yadda wani kato ya rungume jarumar ta kannywood
Muna fatan zakuji dadin kallon wannan sabon video namu da muka zo muku dashi.
Ga Bidiyon Anan 👇 😪