/> Kullum Mijina Se Ya Chaje Al’aurata Idan Nadawo Daga Aiki, Inji Wata Mata - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78
Posts

Kullum Mijina Se Ya Chaje Al’aurata Idan Nadawo Daga Aiki, Inji Wata Mata

 



Kullum Mijina Se Ya Chaje Al’aurata Idan Nadawo Daga Aiki, Inji Wata Mata.



Ta Rabu Da Mijinta Dan Shekara 42 Saboda Kullum Sai Ya Duba Al’aurarta Idan Ta Dawo Daga, Dalilin Makwabtansa Sunce Tana Fita Yawo Da Wani Dan Kasuwa. A Birnin Lusaka Na Kasar Zambia.


Jaridar Zambia Observer Tace, Matar Me Suna Bessie Msisika Chirwa, ‘Yar Shekara 39, Ma’aikaciyar Jinyace Takai Karar Mijinta Amos Chirwa, Wanda Malamin Makaranta Ne Kotun Lusaka Boma, Cewa Kullum Se Yaduba Al’aurarta Idan Ta Dawo Daga Aiki. Musamman Aikin Dare.


Sun Shafe Kimanin Shekaru 13 Da Wata 10 Suna Zaman Aure Inda Allah Ya Albarkacesu Da ‘Ya’ya 5


Kotu Ta Umarci Amos Da Ya Biya K600 Duk Wata Domin Ciyarwa Da Tufatar Da ‘Ya’yansu.


Mijinta Amos Yayi Kuka Sosai A Wajen Kotu Domin Baya Son Rabuwa Da Kyakkyawar Matarsa ​​Dan Yace Yama Matukar Kaunarta Sosai Da Sosai. 👇FULL VIDEO 👇




L