/> Subhanallahi Kotu ta Kwashe Masallacin Sheik Ja’afar Mahmud Adam a Jahar Kano - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78
Posts

Subhanallahi Kotu ta Kwashe Masallacin Sheik Ja’afar Mahmud Adam a Jahar Kano

 







Subhanallahi Kotu ta Kwashe Masallacin Sheik Ja’afar Mahmud Adam a Jahar Kano.

A wata takarda da aka fitar daga kotu ta tabbatar da cewa alkalin ya bayyana cewa duba da tsawon lokaci da aka dauka ana wannan shara’ar Tsakanin yan unguwar sabon gandu da kuma kungiyar izala.

A baya dai ita kungiyar ta izala ta kasa gamsarwa da kotu shaidu masu kwari wanda a karshe kotu ta tabbatar da wurin mallaki ne ga unguwar ta sabon gandu

Ga cikakken rahoton nan domin jin yadda takasance

Ga cikakken rahoton nan domin jin yadda takasance


L