/> VIDEO: “Na gaji da kwana a ɗakin mahaifiya ta Aure nakeso duk wanda ya shirya ya fito”Fatima - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78
Posts

VIDEO: “Na gaji da kwana a ɗakin mahaifiya ta Aure nakeso duk wanda ya shirya ya fito”Fatima

 



VIDEO: “Na gaji da kwana a ɗakin mahaifiya ta Aure nakeso duk wanda ya shirya ya fito”Fatima.


Magana ta gaskiya kwana a ɗakin uwa ya ishe Ni, wallahi Aure nake so, dan Allah duk wanda ya shirya ya fito. Ga hoton Bidiyon



Amma dan Allah banda yaro, Ni bana son Auren yaro mutum mai hankali, nake so ya fito ya Aure ni, domin Na gaji da zaman dakin babarmu.


L