/> Yadda Zakayi Hadin Maganin Da Zaka Kai Sama Da Mintina 40 Kan Jima’i Da Iyalinka A Zamanke - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78
Posts

Yadda Zakayi Hadin Maganin Da Zaka Kai Sama Da Mintina 40 Kan Jima’i Da Iyalinka A Zamanke









Yadda Zakayi Hadin Maganin Da Zaka Kai Sama Da Mintina 40 Kan Jima’i Da Iyalinka A Zamanke

Yadda Zakayi Hadin Maganin Da Zaka Kai Sama Da Mintina 40 Kan Jima'i Da Iyalinka A Zamanke


Aslm Idan ka san baka da aure kar ma ka tsaya bata lokaci wajen karanta wannan fa’idah mai matukar amfani ga ma’aurata



Ga wani Mujarrab ku gwada yana da matukar tasiri da armashi a babin raya sunnah ta Ma’aiki (SAW)



Kawai ku je shago, ku sayo Fearless da Peak Milk, sai a sayo ayaba ta naira 100 kacal ya isa


Bude murfin Fearless din, a juye madaran Peak Milk a ciki, a jijjiga sosai, sai ka shanye abinka tas kar ba bawa uwargida, bayan kaci ayaba kamar guda 4 ko 2 ma ya wadatar


Ma’aurata zakuyi wannan hadin ne bayan mintuna 30 kafin a kai ga raya Sunnar Manzon Tsira Annabi Muhammad (SAW), maza kadai zasuyi banda mata


Wannan Hadin a zamanke ne ba tare da kasha wata wahalar neman yayan itatuwa ba


sai dai ina muku fatan alheri tuzurai maza da mata, Allah Ya aurar daku ku dandana dadi da albarkan da muke sha a gidan aure.



Allah yasa mu dace.


Zaku Iya Tuntubar Mu A Wannan Lambar Wayar Domin Karin Bayani


Whatsp No:+2347


Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan maganin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

L