Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa.
Bidiyon Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa Da Tayi WUFF! Dashi, Shahararren Dan Wasan Fina Finan Hausa. Tahir Fagge Yayi Wuff Da Wata Zankadediyar Budurwa, Inda A Wallafa Bidiyon Nasu Suna Shan Soyayya.
Kalli Yadda Tahir Faggen Ke Shan Soyayya, Tare Da Sabuwar Amaryarsa.
Ku kalli cikakken bidiyon 👇
