Abin Tausayi Ganduje Ya Kasa Marin Kwankwaso Kamar Yadda Ya Ɗauki Alwashi, Abin Mamaki Da Ban Dariya Ga Ganduje Ga Kwankwaso An Haɗu A Filin Jirgin Sama…
Abin Tausayi Ganduje Bai Mari Kwankwaso Ba Kamar Yadda Ya Bayyanawa Duniya A Kwanakin Baya Da Suka Shuɗe, A Cewar Ganduje Indai Sun Hadu Da Kwankwaso Sai Ya Mareshi.
Amman Sai Ga Wani Faifen Bidiyon Kwankwaso Da Ganduje Suna Magana Babu Wanda Yayi Ƙoƙarin Koda Harara Ce A Junan Nasu Balle Har Ta Kai Ga Wani Ya Mari Wani A Cikin Su Biyun.
Gani Wannan Lamarin Ne Yasa Al’umma Da Dama Ke Ganin Cewa Ganduje Ya Fada ne Kawai Dan Magoya Bayansa Da Gawuna Suji Daɗin Hakan Su Kuma Mabiya Kwankwasiyya Suji Haushi.
Domin Cigaba Da Samun Sahihan Labaran Duniya Da Kuma Na Wasanni Ku Kasance Da mu A Wannan Shafin Namu Mungode.