Qalu’innalillahi Wa’inn Ilaihi Raji’un Shin Da Gaske ne Abale Ya Mutu? An Saki Chikakkiyar hujja
Da Dumidumi: Qalu’innalillahi Wa’inn Ilaihi Raji’un Wannan wace masifa che take tunkaro masana’antar kannywood a koyaushe zaka iske labaran mutuwar wani jarumi ko kuma jaruma wani sa’in labaran gaskiya ko akasin haka.
kamar yadda muka iske wani labari na mutuwar Abale, shin da gaske ne abalen ya mutu?
hakikanin gaskiya kun sani mutuwa na kan kowa da kowa kuma iya binchiken da mukayi akan mutuwar jarumi Abale bamu sami wani rahoto na gaskiya dake nuna chewa ya mutu ba.
