/> Wa Yafi Kudi Tsakanin Sarki Ali Nuhu da Adam A Zango ~ 2023 Reviews - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78

Wa Yafi Kudi Tsakanin Sarki Ali Nuhu da Adam A Zango ~ 2023 Reviews


 



Wa Yafi Kudi Tsakanin Sarki Ali Nuhu da Adam A Zango ~ 2023 Reviews


Wa Yafi Kudi Tsakanin Sarki Ali Nuhu da Adam A Zango ~ 2022 Reviews


Kamar dai Kullum, ayau ma dai mun dawo muku Labarai Masu ingantarwa.


Mun dawo muku da Cikekken bayanai akan Wanda Yafi Kudi Tsakanin Sarki AliNuhu da Jarumi Adam a zango.


Zaku Iya jin Cikekken Bayanin a Cikin wannan Bidiyon kasa:


Sarki Ali Nuhu Ya yi fice a fina-finai da dama a Nollywood da Kannywood. Ya kuma lashe kyaututtuka da dama saboda kwarewarsa.


An kiyasta darajarsa a shekarar 2022 a kan Naira Makudan kudade.


Haka zalika Adam A Zango shi ne na uku a jerin hamshakan attajiran Kannywood a shekarar 2022, inda aka kiyasta cewa ya tattara Makudan kudade. An fi saninsa da Yariman Kannywood kuma ya yi fice a fina-finai sama da 100.


Jarumin wanda haifaffen jihar Kaduna ne dai ana daukarsa a matsayin sarkin Swags saboda irin salon rayuwa da yake da shi a masana’antar.


Zakuji adadin kudadensu idan kuka saurari Cikakken bidiyon dake kasa:








L