Yanzu-yanzu Tinubu ya umarci hukumomin tsaro a Kano su dakatar da rushe shagunan da gwamnati ke iƙirarin an gina ba bisa ƙa’ida ba.
Yanzu Jaridar Politics Digest ta rawaito cewar umarnin ya biyo bayan ganawar tsohon gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje da shugaban ƙasa a fadar shugaban kasar Nijeriya dake Abuja.
Yanzu Bola Tinubu ya bayyana rusau ɗin a matsayin abu maras ma’ana dake haddasawa ƴan ƙasa asarar da basu siya ba da kuɗin su, Ya bayyana hakan ne bayan ganin cewa asarar na neman saka wasu mutanen kasar a Wani halin.
Domin Samun Sahihan Labaran Duniya Kasance Da { Gaskiya News } Mungode