Yauwa irin wannan hukuncin yakamata ake yiwa masu kwacen waya alhamdulillah Gaskiya ya kamata ace ana daukar kyakykyawan hukunci akan masu cire mugun makamai su kwaci waya a hannun al umma .