Idan Aka Baka Za6i Wanne Zaku Dauka A Ciki – Hausa Notifier
Duk Kankantar Kudin Halak Yafi Kudin Haram Koda Kuwa Cikin Duniyarnan Ne Domin Dukkanin Inda Aka Kira Abu Da Haram To Babu Albarka Ko Kadan A Cikinsa .
Wannan Al’amarin Ya Haifar Da Gagarumar Cece-kuce Tsakanin Al’umma Musamman Masu Amfani Da Kafafen Sada Zumunta Inda Kowa Yake Bayyana Ra’ayinsa Dangane Da Abinda Ze Za6a
Wasu Suce Kudin Halak Koda Kuwa Baze Biya Musu Bukatarsu Ba, Wasu Kuma Sunce Suna Bangaren Kudin Haram Me Tarin Yawa.
Masu Karatu Wanne Zaku Za6a? 👉 FULL VIDEO

