Innalillahi 😠Daya Daga Cikin Masu Tsaron Abba Gida-Gida Ya Rasu, Abdullahi Shago.
Allah Yayiwa Guda Daga Cikin Masu Bawa Sabon Zababben Gwamnan Jahar Abba Gida-gida Tsaro Rasuwa Me Suna Abdullahi Wanda Akafi Sani Da Shago.
Mamacin Rasu Sakamakon Hatsarin Mota Da Ya Ritsa Dashi A Hanyar Bichi Dake Jahar Kano A Arewacin Najeriya. Muna Fata Da Addu’ar Allah Ya Jikansa Yai Masa Rahama Allah Yasa Aljannace Makomarsa Da Dukkanin Musulmai.