/> Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya cka shekara 100 a duniya cikin hidimtawa musulunci...... - Arewa24
Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Test link
AGCYSWP78
Posts

Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya cka shekara 100 a duniya cikin hidimtawa musulunci......

 



Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya cka shekara 100 a duniya cikin hidimtawa musulunci......


Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya cka shekara 100 a duniya cikin hidimtawa musulunci.


“Shahararren malamin addinin Musulunci Sheikh Dahiru Bauchi ya cika shekara dari (100) a lissafin Hijiriyya a duniya yana hidimtawa addinin Musulunci da darikar Tijjaniyya.


“Muna rokon Allah ya kara lafiya Shehu Dahiru Bauchi lafiya da nisan kwana ya kara daukaka cika rayuwa Amin Summa Aminnn.


Babangida A. Maina

Tijjaniyya Media News

L